Features Kalaman Soyayya
Dayawan mutane suna so su burge Yan matansu ko samarin su da kalamai na soyayya amma Sai kaga abin ya gagara saboda ba kowa ne zai iya Samun nutsuwar shirya Kalaman da zai burge masoyiyarsa.
Wannan ne yasa na zauna na rubuta Wasu kalamai Masu ratsa zuciyar Masoya domin taimakawa yan uwa wajen burge juna.Haka kuma dakwai Wasu Wanda ya kasance su Basu kware a soyayya ba wanda zakaga sunje gaban masoyiyarsu amma sun rasa abinda zasu ce Mata.Mallakar wannan mahanja zata taimaka musu matuka wajen Samun nasara a soyayyar su.Ga kadan Daga cikin abubuwan da wannan app ya kunsa;1.
Kalaman Soyayya2.
Samfuran Kalaman Soyayya3.
Yadda ake Soyayya4.
Taya ake burge Budurwa5.
Zauren koyarda soyayya.6.
Soyayya d shakuwa7.
Yadda ake tunkarar mace Budurwa8.
Zafafan Kalaman SoyayyaDa sauransu.Mun saki sabon manhaja na wannan shekarar ta 2024 zuwa 2027Sannan Dan Allah kada ku manta kuyi rate na wanna app.
Secure & Private
Your data is protected with industry-leading security protocols.
24/7 Support
Our dedicated support team is always ready to help you.
Personalization
Customize the app to match your preferences and workflow.
See the Kalaman Soyayya in Action
Get the App Today
Available for Android 8.0 and above